W. Yah 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'ummai sun husata, fushinka kuwa ya auko,Lokaci ya yi da za a yi wa matuttu shari'a,A kuma yi wa bayinka, annabawa da tsarkaka sakamako,Da masu jin tsoron sunanka, yaro da babba,A kuma hallaka masu hallaka duniya.”

W. Yah 11

W. Yah 11:8-19