W. Yah 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna cewa,“Mun gode maka, ya Ubangiji Allah, Maɗaukaki,Wanda yake a yanzu, shi ne kuma a dā,Saboda ka ɗauki ikonka mai girma, kana mulki.

W. Yah 11

W. Yah 11:13-19