Haƙoranki farare fat kamar tunkiyar da aka yi mata sausayaAka yi mata wanka nan da nan.Ba giɓi, suna nan shar.An jera su tantsai.