W. W. 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki daina dubana gama idanunki suna rinjayata,Gashinki yana zarya kamar garken awakiDa yake gangarowa daga tuddan Gileyad.

W. W. 6

W. W. 6:4-12