Tit 3:14-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Jama'armu su koyi himmantuwa ga aikin kirki don biyan bukatun matsattsu, kada su zama marasa amfani.

15. Duk waɗanda suke tare da ni suna gaishe ka. Ka gayar mini da masoyanmu, masu bangaskiya.Alheri yă tabbata a gare ku, ku duka.

Tit 3