Tit 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi ta sanar da waɗannan abubuwa, kana gargaɗar da su, kana tsawatarwa da ƙaƙƙarfan umarni. Kada ka yarda kowa yă raina ka.

Tit 2

Tit 2:5-15