Tit 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wanda ya ba da kansa dominmu, domin ya fanso mu daga dukan mugun aiki, ya kuma tsarkake jama'a su zama abin mulkinsa, masu himmar yin kyakkyawan aiki.

Tit 2

Tit 2:12-15