Rut 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sa kuma ko waccenku ta yi aure, ta sami hutawa a gidan miji.” Sa'an nan ta yi bankwana da su ta sumbace su.Sai suka fashe da kuka,

Rut 1

Rut 1:1-17