Rut 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a hanya, sai Na'omi ta ce wa surukanta, “Bari ko waccenku ta koma gidan iyayenta. Ubangiji ya yi muku alheri kamar yadda kuka yi mini alheri, ni da marigayan.

Rut 1

Rut 1:2-10