Rut 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka Na'omi ta koma daga ƙasar Mowab tare da surukarta Rut, mutuniyar Mowab. Suka isa Baitalami a farkon kakar sha'ir.

Rut 1

Rut 1:20-22