Rut 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na tafi a wadace, ga shi, Ubangiji ya komo da ni hannu wofi. Don me kuke kirana mai farin ciki da yake Ubangiji Mai Iko Dukka ya wahalshe ni, ya kuma aukar mini da masifa?”

Rut 1

Rut 1:15-22