Rom 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kakannin kakannin nan kuma nasu ne, Almasihu kuma, ta wurin zamansa mutum, na kabilarsu ne. Yabo yā tabbata ga Allah har abada, shi da yake bisa kome. Amin.

Rom 9

Rom 9:1-8