Rom 9:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ne Isra'ilawa. Da zama 'ya'yan Allah, da ganin ɗaukakarsa, da alkawaran nan, da baiwar Shari'a, da ibada, da kuma sauran alkawarai, duk nasu ne.

Rom 9

Rom 9:1-6