Rom 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar dai yadda ya faɗa a Littafin Yusha'u cewa,“Waɗanda dā ba jama'ata ba,Zan ce da su ‘jama'ata,’Wadda dā ba abar ƙaunata ba kuma,Zan ce da ita ‘abar ƙaunata.’ ”

Rom 9

Rom 9:24-33