Rom 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wato, mu ke nan da ya kira, ba kuwa daga cikin Yahudawa kaɗai ba, har ma daga cikin al'ummai.

Rom 9

Rom 9:15-30