Rom 8:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, a ganina, wuyar da muke sha a wannan zamani, ba ta isa a kwatanta ta da ɗaukakar da za a bayyana mana ba.

Rom 8

Rom 8:9-20