Rom 8:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa 'ya'ya muke, ashe, magāda ne kuma, magādan Allah, abokan gādo kuma da Almasihu, in dai har muna shan wuya tare da shi, a kuwa ɗaukaka mu tare da shi.

Rom 8

Rom 8:10-21