Rom 6:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma a yanzu da aka 'yanta ku daga bautar zunubi, kun zama bayin Allah, sakamakonku shi ne tsarkakewa, ƙarshenta kuwa rai madawwami ne.

Rom 6

Rom 6:20-23