Rom 6:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, wace fa'ida kuka samu a lokacin nan, a game da aikin da kuke jin kunya a yanzu? Lalle ƙarshen irin wannan aiki mutuwa ne.

Rom 6

Rom 6:11-23