Rom 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka ku ma sai ku lasafta kanku kamar ku matattu ne ga zunubi, amma kuna a raye rayuwa ga Allah, ta wurin Almasihu Yesu.

Rom 6

Rom 6:1-15