Rom 6:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutuwar nan da ya yi kuwa, ya mutu ne sau ɗaya tak ba ƙari, saboda shafe zunubanmu, amma rayuwar da yake yi, yana rayuwa ne, rayuwa ga Allah.

Rom 6

Rom 6:1-11