Rom 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, tun da yake a yanzu an kuɓutar da mu ta wurin jininsa, ashe kuwa, ta wurinsa za mu fi samun kārewa daga fushin Allah ke nan.

Rom 5

Rom 5:3-17