Rom 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa tun muna maƙiyan Allah aka sulhunta mu da shi ta mutuwar Ɗansa, to, da yake an sulhunta mu, ashe kuwa, za a fi kāre mu ta wurin rayuwarsa ke nan.

Rom 5

Rom 5:5-11