Rom 5:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda masu ɗumbun yawa suka zama masu zunubi ta wurin rashin biyayyar mutum ɗaya, haka kuma ta wurin biyayyar Mutum ɗaya za a mai da masu ɗumbun yawa masu adalci.

Rom 5

Rom 5:9-21