Rom 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, kamar yadda laifin mutum ɗayan nan ya jawo wa dukan mutane hukunci, haka kuma aikin adalci na Mutum ɗayan nan ya zama wa dukan mutane sanadin kuɓuta zuwa rai.

Rom 5

Rom 5:15-21