Rom 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma Dawuda ya yi maganar albarkar da aka yi wa mutumin da Allah yake lasafta adalci a gare shi, ba don ya yi aikin lada ba,

Rom 4

Rom 4:1-16