Rom 4:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ba ya aikin lada, amma yana dogararsa ga Allah, wanda yake kuɓutar da masu laifi, akan lasafta bangaskiyar nan tasa adalci ce.

Rom 4

Rom 4:1-7