Rom 4:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. To, me ke nan za mu ce a game da Ibrahim, kakan kakanninmu?

2. Gama in da Ibrahim ya sami kuɓuta ta aikinsa na lada, ashe kuwa, yana da abin yin taƙama ke nan, amma fa ba a gaban Allah ba.

Rom 4