Rom 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama in da Ibrahim ya sami kuɓuta ta aikinsa na lada, ashe kuwa, yana da abin yin taƙama ke nan, amma fa ba a gaban Allah ba.

Rom 4

Rom 4:1-4