Rom 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A yanzu, ba kuwa a game da shari'a ba, an bayyana wata hanyar samun adalcin Allah, wadda ma Attaura da littattafan annabawa suke yi wa shaida.

Rom 3

Rom 3:19-28