Rom 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ba wani ɗan adam da zai sami kuɓuta ga Allah ta kiyaye ayyukan Shari'a, tun da yake ta Shari'a ne mutum yake ganin laifinsa.

Rom 3

Rom 3:11-21