Rom 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk waɗanda suke aikata mugunta za su sha wahala da masifa, da fari Yahudawa, sa'an nan kuma al'ummai.

Rom 2

Rom 2:4-16