Rom 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda suke masu sonkai, da waɗanda suke ƙin bin gaskiya, da masu bin rashin adalci, zai saka musu da fushi da hasala.

Rom 2

Rom 2:1-11