Rom 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ayyukansu sun nuna, cewa abin da Shari'a ta umarta a rubuce yake a cikin zukatansu, lamirinsu kuwa yana shaidawa, tunaninsu kuwa yana zarginsu, ko kuma yana kāre su.

Rom 2

Rom 2:9-18