Rom 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In al'ummai, su da ba su da Shari'a, jikinsu ya ba su suka bi umarnin Shari'a, ko da yake ba su da Shari'ar, ashe kuwa, suna da shari'a ke nan.

Rom 2

Rom 2:10-17