Rom 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka duk wanda ya yi wa mahukunta tsayayya, ya yi wa umarnin Allah ke nan, masu yin tsayayyar nan kuwa za a yi musu hukunci.

Rom 13

Rom 13:1-5