Rom 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bari kowa yă yi biyayya ga mahukunta. Gama ba wani iko sai da yardar Allah. Mahukuntan da suke nan kuwa naɗin Allah ne.

Rom 13

Rom 13:1-11