Rom 11:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma me Allah ya amsa masa? Cewa ya yi, “Na keɓe wa kaina mutum dubu bakwai waɗanda ba su taɓa durƙusa wa Ba'al ba.”

Rom 11

Rom 11:1-11