Rom 11:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya Ubangiji, sun karkashe annabawanka, sun rurrushe bagadanka na hadaya. Ni kaɗai ne na ragu, suna kuwa neman raina.”

Rom 11

Rom 11:1-11