Rom 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko su ma, in dai ba su nace wa rashin bangaskiyarsu ba, sai a ɗaura aure da su, domin Allah yana da ikon sāke mai da su.

Rom 11

Rom 11:13-26