Rom 11:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dubi fa alherin Allah da kuma tsananinsa, wato, tsanani ga waɗanda suka fāɗi, alherinsa kuwa a gare ka, muddin ka ɗore a cikin alherin. In ba haka ba, kai ma sai a datse ka.

Rom 11

Rom 11:19-28