Rom 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kada ka yi wa sauran rassan alwashi. In kuwa ka yi, ka tuna fa, ba kai kake ɗauke da saiwar ba, saiwar ce take ɗauke da kai.

Rom 11

Rom 11:11-22