Rom 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma in an sassare waɗansu rassan zaitun na gida, kai kuma da kake zaitun na jeji aka ɗaura aure da kai a gurbinsu, kana kuma shan ni'imar saiwar zaitun ɗin nan tare da sauran rassan,

Rom 11

Rom 11:11-25