Neh 9:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka iske shi amintacce a gare ka,Ka kuwa yi masa alkawari.Ka yi alkawari za ka ba shi ƙasar Kan'ana,Da ta Hittiyawa, da ta Amoriyawa, da ta Ferizziyawa,Da ta Yebusiyawa, da ta Girgashiyawa,Ta zama inda zuriyarsa za su zauna.Ka kuwa cika alkawarinka, gama kai mai aminci ne.

Neh 9

Neh 9:5-17