Kai ne, ya Ubangiji Allah, ka zaɓi Abram,Ka fito da shi daga Ur ta Kaldiyawa,Ka sāke sunansa ya zama Ibrahim.