Neh 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ezra ya yabi Ubangiji Allah Maɗaukaki.Jama'a duka suka amsa, “Amin, amin!” suna ɗaga hannuwansu. Suka sunkuyar da kansu har ƙasa, suka yi wa Ubangiji sujada.

Neh 8

Neh 8:1-16