Neh 8:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ezra kuwa ya buɗe Littafin a gaban jama'a duka, domin yana sama da jama'a. Sa'ad da ya buɗe Littafin, sai jama'a duka suka miƙe tsaye.

Neh 8

Neh 8:1-11