Neh 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran ɗaya ga watan bakwai, sai Ezra, firist, ya kawo Attaura a gaban taron jama'a, mata da maza, da dukan waɗanda za su ji, su fahimta.

Neh 8

Neh 8:1-3