Neh 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'a suka taru wuri ɗaya a filin Ƙofar Ruwa, suka faɗa wa Ezra, magatakarda, ya kawo Attaura ta Musa wanda Ubangiji ya ba Isra'ilawa.

Neh 8

Neh 8:1-7