Neh 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jama'a duka suka koma gidajensu suka ci, suka sha, suka aika wa wanda ba shi da abinci. Suka yi murna ƙwarai domin sun fahimta dokokin da aka karanta musu.

Neh 8

Neh 8:7-16